YADDA ZAKA KWASHE MA MUTUM KUDI A LAYIN MTN DDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDDD
WELCOME TO SUNNAH TECH LAB ANGWAN RIMI JOS.3MTT ACL . Da farko inaso na taya dukkan wani ko wata daya cika wannan skills programme na NITDA 3MTT murna na kasancewar daya daka cikin mutane masu nasara a wannan zamani duba da irin tarin alkhairan da zai biyo bayan wannan programme din Nayi bincike akan tsarin NITDA 3MTT sai nake ganin sanarwa daka Minister of communication cewa daya daka cikin amfanin wannan skills din shine saboda matasa su samu aikin yi wajen dogaro da kansu sannan su samu tallafi a waje gwamnati Gwamnatin Nigeria karkashin Minister of communication tare da hadin kan UNDP tace zata dauki matasa mutum dubu uku 3,000 aiki na internship wanda suka fi kwarewa akan fannonin su sannan za'a dinga biyan su albashi duk wata Wannan dama ce wanda kowa zai iya samun ta inhar mutum yayi abinda ya dace wajen bada hankalin shi akan wannan programme din ba sai kai dan wani bane ko ke yar wata ce a Nigeria ba wannan dama ce ga kowa Ina mai tabbatar muku nan gaba...
Comments
Post a Comment